Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Zata Haramta Sayar Da Barasar Leda Daga Ƙarshen Shekarar 2025

 

Hukumar NAFDAC ta tabbatar da cewa daga watan Disamba 2025 za a daina kera da sayar da giya da sauran kayan barasa da ake sakawa a leda ko ƙananan kwalabe ƙasa da milimita 200. Shugabar hukumar, Farfesa Mojisola Adeyeye, ta bayyana hakan a taron manema labarai a Abuja, inda ta ce wannan mataki na da nufin rage yawaitar shan giya a tsakanin matasa da direbobi.

A cewar NAFDAC, wadannan nau’ukan barasa suna da araha, suna kuma da saukin a ɓoye su, lamarin da ke sa matasa kan fara shaye-shaye tun ƙuruciya. Haka kuma, ana danganta su da tashin hankali a cikin gida, hatsarin hanya, da yawaitar barin makaranta a sassa daban-daban na ƙasa.

Majalisar Dattawa ta dage cewa wannan wa’adi ba zai sake samun ƙarin lokaci ba, domin an riga an bai wa masana’antu damar shiryawa tun daga 2023, amma suna ci gaba da neman jinkiri. Sanata Asuquo Ekpenyong ya ce jinkirin yana ci gaba da ƙarfafa manoma da kamfanoni su kauce wa bin doka.

Farfesa Adeyeye ta jaddada cewa matakin ba domin cutar da masu kera kaya ba ne, sai dai domin kare lafiyar jama’a, musamman matasa. Ta bukaci kamfanoni, dillalai, da masu sayarwa su fara shirye-shiryen bin wannan doka kafin lokacin ta kama aiki a hukumance.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet