Connect with us

Featured

Gwamnan Taraba Zai Sauya Sheƙa Zuwa APC Ranar Laraba

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar PDP mai adawa ya koma jam’iyyar APC mai mulki a ranar Laraba mai zuwa, 19 ga Nuwamba. Ya bayyana hakan ne yayin wani taro da aka gudanar a filin wasa na Jolly Nyame a Jalingo, inda ake shirin karɓar sa a hukumance.

A jawabinsa, Gwamna Kefas ya ce sauya shekar ba don kansa yake yi ba, sai don makomar al’ummar Taraba. Ya ce matakin nasa wani yunkuri ne da zai inganta ci gaban jihar, tare da jaddada cewa jama’a da dama za su halarci bikin komawarsa APC.

Rahotanni sun nuna cewa Kefas bai halarci babban taron gangamin PDP na ƙasa da aka yi a Ibadan ba ranar Asabar, inda jam’iyyar ta zaɓi sababbin shugabanninta. Shi da wasu gwamnonin PDP kamar na Rivers, Fubara, da Adeleke na Osun ba su halarta.

Da zarar Gwamna Kefas ya fice daga PDP, adadin jihohin da ke ƙarƙashin jagorancin jam’iyyar zai ragu zuwa takwas. Wannan na zuwa ne bayan gwamnonin Bayelsa da Delta sun koma APC a baya-bayan nan, lamarin da ake ganin yana ƙara ƙarfin jam’iyyar mai mulki a faɗin ƙasar.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet