Connect with us

Featured

Dangote Zai Sayar Da Man Fetur Akan 739 a Faɗin Najeriya

Alhaji Aliko Dangote ya sanar da cewa kamfanin MRS da sauran abokan hulɗar Matatar Dangote za su fara sayar da man fetur a kan N739 kowace lita daga Talata, 16 ga Disamba 2025 da ƙarfe 6:00 na safe, bayan rage farashin daga N828 zuwa N699 a matatar. Ya ce duk da rage farashin, wasu gidajen mai na ƙin saukewa a famfo domin tauye kokarinsa.

Dangote ya zargi wasu jami’ai da haɗa baki da ‘yan kasuwa domin ci gaba da tsadar man fetur, yana mai jaddada cewa kudin jigilar man daga matatar bai wuce N10–N15 kowace lita ba, don haka babu hujjar sayarwa a N900. Ya ce kowa na da damar zuwa matatar ya saya a N699, kuma zai yi amfani da dukkan karfi domin tabbatar da cewa ba a sayar da man sama da N740 a duk faɗin ƙasar nan ba a watan Disamba da Janairu.

Dangote ya kuma soki NMDPRA bisa bayar da lasisin shigo da man fetur har lita biliyan 7.5 a zangon farko na 2026, yana cewa hakan na kassara jarin cikin gida da jefa kananan matatun mai cikin barazana. Ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa farashin N739 zai fara aiki ne daga tashoshin MRS, kuma za a tilasta aiwatar da shi ba tare da sassauci ba.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet