Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Fitar da Itatuwa Daga Najeriya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da haramta fitar da itatuwa da duk wasu kayayyakin da suka shafi itace daga ƙasar baki ɗaya, tare da soke dukkan lasisi da izinin da aka bayar a baya. Ministan Muhalli, Malam Balarabe Abbas Lawal, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba, 18 ga Disamba 2025, yayin taron Majalisar Kasa kan Muhalli karo na 18 da aka gudanar a Jihar Katsina.

 

Ministan ya ce matakin ya zama wajibi ne domin dakile sare dazuzzuka ba bisa ƙa’ida ba da lalata muhalli, wanda ke barazana ga dorewar rayuwar al’umma. Ya jaddada cewa dazuzzukan Najeriya na taka muhimmiyar rawa wajen samar da iska mai tsafta, ruwa, hanyoyin dogaro da kai, kare halittu da kuma rage tasirin sauyin yanayi, yana mai gargaɗin cewa ci gaba da fitar da itatuwa zai lalata muhalli nan gaba.

 

Umarnin, wanda Shugaban Ƙasa ya sanya hannu a kansa kuma aka wallafa a Jaridar Gwamnati ta Tarayya a ranar 16 ga Oktoba 2025, ya bai wa hukumomin tsaro da ma’aikatun da abin ya shafa umarnin tsaurara matakai kan sare itatuwa ba bisa ƙa’ida ba. Gwamnatin ta ce wannan haramcin na nuna ƙudurin kare ragowar dazuzzukan ƙasar da kuma tabbatar da amfanin albarkatun ƙasa ga al’ummomi masu zuwa.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet