Connect with us

Featured

A Shirye Nake Na Kawo Ƙarshen Yaƙin Ukraine – Putin

Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya bayyana cewa ƙasarsa a shirye take ta kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a Ukraine, duk da cewa bai nuna wani sassauci ba kan muhimman batutuwan rikicin. Putin ya faɗi hakan ne a farkon jawabin shirinsa na talabijin na shekara-shekara, inda ya ce Moscow na lura da wasu alamun cewa Kyiv na nuna sha’awar shiga tattaunawar sulhu.

 

Sai dai shugaban ya jaddada cewa duk wata yarjejeniya da za a cimma dole ne ta kasance bisa sharuddan Rasha, tare da tabbatar da cewa an magance tushen rikicin gaba ɗaya. A cewarsa, ba za a amince da wata sulhu ta wucin gadi ba wadda ba za ta magance ainihin dalilan da suka haddasa yaƙin ba.

 

A yayin jawabin da ya gudana a ranar Alhamis, Putin ya kuma yaba da yadda sojojin Rasha ke samun ci gaba a fagen daga, yana mai cewa suna amfani da dabaru masu ƙarfi duk da tsananin turjiya. Kakaki24 ta ruwaito cewa wannan jawabi na Putin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da tattaunawa a duniya kan yiwuwar hanyoyin kawo ƙarshen yaƙin da ya shafe sama da shekaru uku yana addabar yankin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet