Connect with us

Featured

Firaminista Ba Zai Riƙa Haura Shekaru 10 Akan Mulki Ba – Malaysia

Firaministan Malaysia, Anwar Ibrahim, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta gabatar da kudurin doka a bana domin kayyade wa’adin firaminista zuwa shekaru 10 kacal ko zangon mulki biyu. Anwar ya bayyana hakan ne bayan taron majalisar ministoci, yana mai gargadin shugabanni da su guji mannewa mulki.

Ya ce babu wani iyaka a halin yanzu, inda ya tuna cewa tsohon firaminista Mahathir Mohamad ya yi mulki na tsawon shekaru 22 a zangonsa na farko kafin ya sauka a 2003. Mahathir ya sake komawa mulki a 2018 yana da shekaru 92, inda ya zama tsohon firaminista mafi shekaru a duniya a wancan lokaci.

Anwar bai bayyana lokacin da za a gabatar da kudurin ba, amma majalisar dokoki za ta fara zamanta na bana a wannan wata. Ya kuma sanar da shirin gabatar da dokar ‘yancin samun bayanai da kafa ofishin ombudsman, domin ƙarfafa yaƙi da cin hanci da tabbatar da cewa kowa—tun daga firaminista—yana da alhakin amsa tambayoyi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet