Connect with us

Featured

Tinubu Da Shettima Za Su Kashe Naira Biliyan 9.3 Kan Tafiye-tafiye Da Abinci a 2026

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima na shirin kashe jimillar kuɗi ₦9.36bn kan tafiye-tafiye na cikin gida da ƙasashen waje, da kuma abinci da kayan masarufi a shekarar kasafin kuɗi ta 2026, kamar yadda bayanan kudirin kasafin kuɗi suka nuna.

Rahoton da Ofishin Kasafin Kuɗi na Tarayya ya fitar ya bayyana cewa Tinubu kaɗai zai kashe sama da ₦7bn kan tafiye-tafiye, ciki har da na ƙasashen waje, tare da Naira Miliyan ₦431m kan abinci da kayan liyafa, yayin da Shettima zai kashe kusan ₦1.73bn kan tafiye-tafiye da ₦186m kan abinci.

Kasafin kuɗin na 2026, wanda Shugaba Tinubu ya gabatar a gaban Majalisar Tarayya a 19 ga Disamba, 2025, ya kuma ware kuɗaɗe masu yawa ga tsaro, ilimi, lafiya, noma da INEC, yayin da Majalisar Dattawa ta amince da kudirin domin karatu na biyu a 23 ga Disamba, 2025.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet