Connect with us

Addini

Ramadan 2026 : Rundunar Yan Sanda Ta Haramta Wasan Tashe a Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sanar da dakatar da wasan Tashe na bana a watan Ramadan na 2026, tana mai danganta matakin da matsalolin tsaro. A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a, Abdullahi Kiyawa, ya fitar, an ce an ɗauki matakin ne tare da haɗin gwiwar gwamnatin jiha domin hana ɓata-gari amfani da taron wajen aikata laifuka.

Sanarwar ta bayyana cewa an lura da yadda wasu ke amfani da lokutan Tashe wajen daba, satar wayoyi da shaye-shaye. Kwamishinan ’yan sandan jihar, Ibrahim Bakori, ya buƙaci iyaye da masu kula da yara su gargadi ’ya’yansu da su guji duk wani abu da zai tayar da tarzoma a lokacin azumi.

Rundunar ta yi wa al’ummar Kano fatan samun zaman lafiya tare da jaddada cewa duk wanda aka kama da karya doka zai fuskanci hukunci. Tashe dai al’ada ce ta Hausawa da ake yi a dararen Ramadan, wadda ta haɗa da wasannin kwaikwayo, kiɗa da labaran barkwanci.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet