Connect with us

Featured

Majalisar Dattawa Ta Gayyaci Tsohon Shugaban NNPCL Kan Zargin Ɓatan Naira Tiriliyan 210

Kwamitin kula da asusun gwamnati na Majalisar Dattawa ya gayyaci tsohon shugaban Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), Mele Kyari, domin ya yi bayani kan zargin wasu kuɗaɗe da yawansu ya kai naira tiriliyan 210 da ake cewa ba a yi cikakken bayanin yadda aka kashe su ba tsakanin shekarun 2017 zuwa 2023.

An kuma gayyaci tsohon babban jami’in kula da harkokin kuɗi na kamfanin, Umar Ajia Isa, da tsohon babban manajan kula da zuba jari, Bala Wunti. Shugaban kwamitin, Aliyu Wadada, ya bayar da umarnin gayyatar mutanen ne bayan nazarin rahotannin binciken kuɗi da suka shafi kamfanin.

Kwamitin ya yi gargaɗin cewa zai iya fitar da sammacin kama wadanda abin ya shafa idan suka kasa bayyana a gaban sa a ranar da za a sanar nan gaba. Sanata Wadada ya ce ana sa ran tsoffin shugabannin za su bayyana tare da shugabannin kamfanin na yanzu karkashin jagorancin sabon Babban Darakta, Bayo Ojulari, da kuma masu binciken kuɗi na waje da suka yi aiki da kamfanin a lokacin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet