Connect with us

Featured

Majalisar Dattawa Ta Janye Umarnin Kama Mele Kyari

Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa ba ta amince da umarnin kama tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, ba, tana mai cewa babu wani kwamitin majalisar da ke da ikon bayar da sammacin kama mutum ba tare da amincewar Shugaban Majalisar Dattawa ba. Hakan ya biyo bayan rahotannin da ke cewa Kwamitin Asusun Gwamnati ya nemi a kama Kyari kan binciken zargin batan naira tiriliyan 210.
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Sanata Opeyemi Bamidele, ya ce duk wani mataki da ya shafi tauye wa ɗan ƙasa ‘yanci dole ne ya bi tanadin doka. Haka kuma majalisar ta nesanta kanta daga kalaman Sanata Adams Oshiomhole da ya bayyana NNPCL a matsayin “ƙungiyar barayi,” tana mai cewa kalaman ba su wakilci ra’ayin majalisar ba.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, da wasu sanatoci sun ce kwamitoci na da ikon bayar da shawarwari ne kawai, ba su da ikon aiwatar da wasu matakai da suka keɓanta ga majalisar gaba ɗaya. A nasa ɓangaren, Oshiomhole ya kare kansa, yana mai cewa ya yi kalaman ne saboda abin da ya kira cin mutuncin sanatoci da wasu jami’an NNPCL suka yi, kuma ya ce zai iya ba da haƙuri idan majalisar ta buƙaci hakan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet