Connect with us

Featured

Birtaniya Za Ta Tsaurara Tsaro Sakamakon Ziyarar Aiki da Tinubu Zai Kai

Mahukunta a United Kingdom sun sanar da rufe wasu tituna da kuma kakaba dokar hana zirga-zirgar jiragen sama a sararin samaniya a yankin Windsor, yayin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar aiki ta ƙasa a mako mai zuwa bisa gayyatar King Charles III.

Ana sa ran Tinubu zai fara ziyarar ne tare da matarsa Oluremi Tinubu a ranar Laraba 18 ga Maris, inda za a yi masa tarba a Windsor Castle. Rundunar ‘yan sandan Thames Valley Police ta ce za a tsawaita dokar hana zirga-zirgar jiragen sama a sararin samaniya daga karfe 7 na safe zuwa 11:59 na dare a ranar.

Jami’in ‘yan sanda Adrian Hall ya bayyana cewa dokar hana zirga-zirgar jiragen sama na daga cikin manyan matakan tsaro da aka shirya domin ziyarar. Ya ƙara da cewa jami’an tsaro na musamman da suka haɗa da masu bincike, rundunar dawakai, ‘yan sanda masu kula da hanyoyi da kuma jami’an dauke da makamai za su kasance a ko’ina a Windsor domin tabbatar da tsaron taron.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet