Connect with us

Featured

INEC Ta Yi Watsi da Buƙatar Sauke Amupitan

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta yi watsi da kiran da aka yi na sauke shugabanta, Farfesa Joash Amupitan, inda ta bayyana bukatar a matsayin marar tushe a doka. Ta ce duk wani yunƙuri na sauke shugaban hukumar dole ne ya bi tanadin kundin tsarin mulki na shekarar 1999.

Kiran dai ya fito ne daga shugabannin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ciki har da manyan ‘yan adawa kamar Atiku Abubakar, Rabiu Musa Kwankwaso da sauransu, bayan da INEC ta cire amincewa da shugabancin jam’iyyar. ADC ta zargi hukumar da nuna son kai ga jam’iyyar APC tare da rasa gaskiya wajen gudanar da zaɓe.

Sai dai mai magana da yawun shugaban INEC, Adedayo Oketola, ya ce matakin da hukumar ta ɗauka ya biyo bayan hukuncin kotun daukaka ƙara ne, domin kauce wa matsalolin doka irin na jihohin Zamfara da Plateau. Ya kuma jaddada cewa shirin sabunta rajistar masu zaɓe ba sabon abu ba ne, kuma an ƙaddamar da shi ne domin inganta sahihancin bayanan masu zaɓe ba tare da nuna wariya ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet