Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Gargaɗi Ƴan Najeriya Kan Siyasantar da Matsalar Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu amfani da matsalar tsaro domin cimma muradun siyasa, tana mai jaddada cewa tana ɗaukar matakai masu ƙarfi domin dawo da zaman lafiya a sassan ƙasar da ke fama da rashin tsaro. Wannan na kunshe ne a jawabin Ministan Ayyuka, David Umahi, wanda ya yi a jihar Gombe.

Umahi ya bayyana hakan ne yayin ƙaddamar da aikin babbar hanyar Gombe zuwa Biu, inda ya ce gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na ci gaba da aiwatar da manyan ayyukan raya ƙasa. Ya buƙaci ’yan Najeriya su mara wa gwamnati baya maimakon siyasantar da matsalolin tsaro.

Ministan ya kuma yabawa Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, kan ci gaban da jihar ta samu, yana mai tabbatar da cewa za a fara aikin gina hanyar cikin kwanaki 30 masu zuwa. Kakaki24 ta ruwaito cewa ana sa ran aikin zai inganta sufuri, kasuwanci da harkokin tsaro a yankin Arewa maso Gabas.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet