Connect with us

Featured

Ƴanbindiga Sun Buƙaci Gwamnati Ta Saki Mutanensu Kafin Su Saki Janar Rabe Abubakar

Ƴanbindigar da suka yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar mai ritaya Rabe Abubakar, da matarsa sun fitar da wani bidiyo da ke nuna ma’auratan suna hannunsu bayan sace su a Jihar Katsina.

A cikin bidiyon, matar tsohon janar ɗin ta bayyana cewa masu garkuwar na neman a sako wasu mutum uku da suka ambaci sunayensu tare da mayar musu da dabbobin da suka ce an ƙwace musu. Ta kuma roƙi gwamnatin Katsina da shugabannin wasu ƙananan hukumomi su taimaka wajen ganin an biya waɗannan buƙatu domin samun ’yancinsu.

Shi ma Janar Rabe Abubakar ya yi kira da a nemi hanyar samar da zaman lafiya, yana mai cewa masu garkuwar sun nuna sha’awar tattaunawa. Kakaki24 ta rawaito cewa har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, gwamnatin Jihar Katsina da hukumomin tsaro ba su fitar da wata sanarwa a hukumance kan bidiyon ba.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet