Connect with us

Featured

Farashin Mai Ya Fara Sauka Bayan Cimma Yarjejeniya Tsakanin Amurka da Iran

Farashin hannayen jari ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Asiya, yayin da farashin ɗanyen man fetur ya fara raguwa bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran.

Farashin ɗanyen man Brent ya sauka da kusan kashi huɗu cikin ɗari, inda ya ragu zuwa ƙasa da dala 84 kan kowace ganga. Wannan saukar ta zo ne duk da cewa ba a bayyana cikakken bayanin abin da yarjejeniyar ta ƙunsa ba.

Masu zuba jari sun nuna kwarin gwiwa cewa al’amura za su daidaita idan aka sake buɗe mashigar Hormuz, wadda kafin rikicin ke ɗaukar kusan kashi 20 cikin ɗari na man fetur da iskar gas na duniya. A lokacin rikicin kuwa, Iran ta kusan dakatar da zirga-zirgar jiragen ruwa ta wannan muhimmiyar mashiga.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet