Connect with us

Featured

Shettima Ya Tafi Saliyo Domin Wakiltar Tinubu a Taron ECOWAS

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown na ƙasar Saliyo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na 69 na shugabannin ƙasashen Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS).

Ana sa ran taron zai tattauna muhimman batutuwan da suka shafi zaman lafiya, dimokuraɗiyya, bunƙasar tattalin arziki da haɗin kan ƙasashen yankin. Taron na gudana ne a Cibiyar Taro ta Julius Maada Bio da ke Freetown.

Read Also : NDLEA Ta Kama Kwayoyin Tramadol Miliyan 1.6 Da Ake Shirin Shiga Da Su Kano

Fadar Mataimakin Shugaban Ƙasa ta ce taron na daga cikin zaman tsakiyar shekara na ECOWAS, wanda ke haɗa shugabannin ƙasashe, ministoci da manyan jami’ai domin tattauna batutuwan tsaro, kasuwanci, ci gaban ababen more rayuwa da sauran muhimman manufofin ƙungiyar.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet