Connect with us

Featured

Zaɓen 2027 : INEC Ta Wallafa Bayanai Da Takardun ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa bayanai da takardun shaidar ’yan takarar shugaban ƙasa 19 da mataimakansu da za su fafata a zaɓen 2027, kamar yadda doka ta tanada.

INEC ta ce matakin zai bai wa jama’a damar duba bayanan da ’yan takarar suka gabatar, gabanin fara yakin neman zaɓe a ranar 19 ga Agusta.

Read Also : Zaɓar Atiku a matsayin mataimakina shi ne babban kuskuren da na yi – Obasanjo

Daga cikin fitattun ’yan takarar akwai Bola Ahmed Tinubu na APC tare da Kashim Shettima, Atiku Abubakar na ADC tare da Rotimi Amaechi, da Peter Obi na NDC tare da Rabiu Kwankwaso a matsayin mataimakinsa.

Hukumar ta ce takardun sun ƙunshi bayanai da suka haɗa da ranar haihuwa, ilimi, sana’a da sauran muhimman bayanan da ’yan takarar suka gabatar domin tantancewa kafin zaɓen 2027.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet