Connect with us

Featured

Malamin da ya shiga siyasa aka dama da shi ya fi malamin da ya zauna yana yi wa ƴan siyasa addu’a – Sheikh Gumi

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana ra’ayinsa kan muhawarar da ake yi game da ko malaman addini ya kamata su shiga siyasa ko kuma su tsaya kan wa’azi da sauran ayyukan addini.

Sheikh Gumi ya nuna cewa babu laifi malaman addini su shiga siyasa tare da taka rawa kai tsaye. A ganinsa malamai masu ilimi, gaskiya da ƙwarewa za su iya taimakawa wajen kawo sauyi a cikin harkokin ƙasa.

Ya ce duk da cewa masu adawa da shiga siyasar jam’iyya na ganin hakan na iya jefa malamai cikin zagi, hare-haren siyasa da ɓata suna, wasu kuma na ganin ya fi dacewa malamai su tsaya a wajen gwamnati suna ba da shawarwari tare da yi wa shugabanni hisabi.

Da yake tsokaci kan batun a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin, Gumi ya ce malamin addinin da ya shiga siyasa ya fuskanci wahalhalunta ya fi wanda yake zaune a masallaci yana yi wa ’yan siyasa addu’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet