Connect with us

Featured

Najeriya ta tura sojoji 86 Guinea-Bissau domin wanzar da zaman lafiya

Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami’ai 86 zuwa Guinea-Bissau domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya ƙarƙashin ƙungiyar ECOWAS. Rundunar ta ce matakin ya nuna ci gaba da jajircewar Najeriya wajen tallafa wa zaman lafiya da tsaro a Afirka ta Yamma.

A wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafukanta na sada zumunta, ta ce jami’an sun tashi daga filin jirgin saman Abuja, inda suka isa Guinea-Bissau lafiya domin fara aikinsu ƙarƙashin umarnin ECOWAS.

Read Also : An saki Alƙalin Babbar Kotun Kebbi da aka yi garkuwa da shi

Rundunar ta ce Najeriya na daga cikin ƙasashen Afirka da suka fi bayar da gudunmawa wajen ayyukan wanzar da zaman lafiya na ECOWAS, Tarayyar Afirka da Majalisar Ɗinkin Duniya. Ta ce sabon aikin na nuna rawar da Najeriya ke takawa wajen hana rikice-rikice da dawo da kwanciyar hankali.

An kafa rundunar ne domin tallafa wa ɓangaren tsaro da inganta yanayin siyasa a Guinea-Bissau, bayan shekaru ana fama da rikice-rikicen siyasa da juyin mulkin soja. Najeriya ta daɗe tana tura sojoji zuwa ayyukan ECOWAS a ƙasashe irin su Liberiya, Saliyo, Gambiya da Guinea-Bissau.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet