Connect with us

Featured

Davido ya rubutawa Trump wasiƙa kan zaɓen gwamnan Osun

Shahararren mawaƙin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya rubuta wa Shugaban Amurka Donald Trump wasika, yana neman ya sanya ido kan zaɓen gwamnan Jihar Osun da za a gudanar ranar Asabar.

Davido ya bayyana damuwarsa kan yiwuwar tashin hankali, tsoratarwa da kuma kawo cikas ga gudanar da zaɓen cikin lumana da adalci. Ya ce mutanen Osun suna da haƙƙin kundin tsarin mulki na kaɗa ƙuri’a cikin lumana kuma ba tare da tsoro ba.

Read Also : Kwanaki 87 da sace ɗalibai a Borno, shin ina aka kwana ?

Mawaƙin ya kuma yi kira ga Amurka da sauran ƙasashen duniya da su mai da hankali kan zaɓen, yana mai cewa ba sa son a zubar da jini ko tsoratar da jama’a.

Davido ya ce abin da ake so shi ne zaman lafiya, gaskiya da sahihin zaɓe, tare da tabbatar da cewa kowane mai ƙuri’a ya samu damar bayyana zaɓinsa cikin kwanciyar hankali.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet