Connect with us

Featured

Gwamnonin da suke tunanin za su yi maguɗin zaɓe a 2027 tabbas za su ji kunya – Kwankwaso

Ɗan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NDC a 2027, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya ce gwamnonin da ke tunanin za su yi magudin zaɓe da ikon hukumomin jihohi domin lashe zabe a 2027 za su gamu da cikas.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne a wata hira da NAN ta shirya a Abuja, inda ya ce wasu gwamnonin da suka kasa magance matsalolin al’ummarsu suna komawa APC, bisa zaton cewa ƙarfin jam’iyyar zai taimaka musu wajen sake cin zaɓe.

Read Also : Abba Yusuf Calls for Investment in Orange Economy to Boost Jobs, Growth

Tsohon gwamnan Kano ya ce rashin tsaro, talauci, rashin aikin yi da tabarbarewar ayyukan gwamnati na ƙara fusata ’yan Najeriya, kuma hakan na iya shafar yadda za su kada kuri’a a zaɓen 2027.

Kwankwaso ya ce ’yan Najeriya na ƙara wayewa a fagen siyasa, kuma su ne za su yanke hukuncin ƙarshe kan makomar gwamnonin da sauran ’yan siyasa a zaɓen da ke tafe, duk da irin ikon da suke da shi kan tsarin gwamnati.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet