Connect with us

Featured

Zaɓen 2027 tsakanin APC da ƴan Najeriya za a yi shi – Makinde

Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya ce zaɓen shugaban ƙasa na 2027 zai zama fafatawa ce tsakanin jam’iyyar APC mai mulki da talakawan Nijeriya, ba wai tsakanin jam’iyyun siyasa ba.

Makinde ya bayyana hakan ne a ranar Talata a Katsina, yayin wani taron tattaunawa da jama’a na yankin Arewa maso Yamma, wanda ƙungiyar yaƙin neman zaɓensa ta shirya.

Read Also : Dangote da Ƴan Kasuwa Sun Rage Farashin Fetur Bayan Saukar Farashin Ɗanyen Mai a Kasuwannin Duniya 

A yayin taron, an gabatar da shirin jam’iyyar mai taken “Reset Nigeria”, wanda ya kasance cikin abubuwan da aka tattauna a taron.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, Makinde ya buƙaci ƴan ƙasar da su mallaki katin zaɓensu na dindindin, wato PVC, tare da yin cikakken amfani da shi a ranar zaɓe.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet