Connect with us

Featured

Zaɓen 2027 : Atiku zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a Sokoto

Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, zai jagoranci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a jihar Sakkwato, yayin da jam’iyyar ke ƙara ƙaimi wajen shirye-shiryen zaɓen 2027.

Za a gudanar da bikin ne a sakatariyar jam’iyyar da ke lamba 1, kan titin Ilorin Road a birnin Sakkwato, a ranar Laraba.

Mai kula da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na ADC a jihar, Sanata Ibrahim Lamido, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa, inda ya ce Atiku zai isa filin jirgin saman Sultan Abubakar III da misalin ƙarfe 9 na safe.

Lamido ya yi kira ga shugabannin jam’iyyar a ƙananan hukumomi 23 na jihar, masu ruwa da tsaki, ƙungiyoyin mata da matasa, da magoya baya da su halarci taron. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun takun-saƙa tsakanin ADC da APC kan zargin tsoratarwa da hana jam’iyyar adawa gudanar da harkokinta a jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet