Connect with us

Featured

Ba ma goyon bayan wani ɗan takara a zaɓen 2027 – ASUU

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana cewa ba ta goyon bayan wani ɗan takara ko jam’iyyar siyasa a babban zaɓen shekarar 2027, inda ta jaddada cewa za ta ci gaba da kasancewa mai zaman kanta daga harkokin siyasa.

Shugaban ƙungiyar, Farfesa Christopher Piwuna, ya ce ASUU ta hana shugabanninta amfani da sunan ƙungiyar ko matsayinsu wajen tallata ’yan takara da jam’iyyun siyasa.

Read Also : Dangote ya bayyana shirin zuba jarin dala biliyan 70 a Afirka, domin tabbatar da Afirka ta tsaya da ƙafafuwanta  

Piwuna ya yi gargaɗin cewa duk wani jami’in ƙungiyar da ya saɓa wa wannan umarni zai fuskanci matakin ladabtarwa, domin shugabannin ASUU su kasance abin koyi wajen kiyaye matsayar ƙungiyar.

Sai dai ya bayyana cewa ’yan ƙungiyar na da ’yancin yin zaɓe da shiga harkokin siyasa a matsayinsu na ’yan ƙasa, kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ya ba su dama.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: An yi wa Tinubu ihun "Ba ma yi" yayin Sallar Juma'ah a Abuja - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet