Wani dalibi mai fama da ciwon asma na Jami’ar Tarayya, da ke Oye Ekiti (FUOYE) ya rasa ransa sakamakon ci gaba da yajin aikin da kungiyar...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta koka da samun koma baya a yaki da cutar tarin fuka a Najeriya sakamakon karancin kudaden tafiyar da gangamin yaki...
Wasu jihohin arewacin Kasar nan 7 sun sanar da ware kuadden da yawansu ya kai naira biliyan 28 da dubu 300 don ciyar da al’ummominsu a...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari garin Ɓaure da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa maharan...
Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Garkin Block da ke Maiduguri a Jihar Borno. A cewar wani ganau, gobarar ta tashi ne...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, a ranar Talatar nan, ya ce bai yarda cewa ‘yan Najeriya na da hannu a kashe sojoji a jihar Delta ba....
Yayin da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da mambobin kungiyar SSANU da NASU ya shiga rana ta biyu a yau Talata, tare da dakatar da...
Dakarun rundunar sojojin kasar nan shiyya ta daya da ke jihar Kaduna sun yi nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da wasu ‘yan bindiga da masu...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Abuja ta mika wasu takardun gidaje 324 da aka kwato mallakar ‘yan fanshon...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya ce a kullum sai ya yi magana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sau biyu kan matsalar tsaron jihar....