Shelkwatar Tsaro ta Kasa ta ce ta ƙaddamar da gagarumin bincike bayan wasu matasa sun kashe sojojinta aƙalla goma sha shida a Jihar Delta da ke...
Fitaccen malamin addinin Isulunci a Kasar nan Sheikh Ahmad Gumi ya gamu da kakkausar suka daga daidaikun al’ummar kasar musamman a mabanbantan dandalin sada zumunta ciki...
Ƴan bindigar da suka yi garkuwa da ɗalibai 287 a wata makaranta a da ke jihar Kaduna makon da ya gabata, sun bukaci a ba su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci jami’an tsaro da kada su kuskura su biya kuɗin fansa don a saki kusan ɗalibai 300 da malaminsu da...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa hukumomi umarnin bode iyakokin kasar ta kasa da sama da Jamhuriyar Nijar, tare da cire duk wasu takunkuman...
‘Yan bindigar da suka sace almajiran tsangaya 15 a Jihar Sokoto sun bukaci a biya su kuɗin fansa har naira miliyan 20 kafin su sako Daliban....
Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun samu nasarar kama wasu matasa 12 da ake zargin ba kin yin Azumin wannan wata na Ramadana. Hukumar Hisbar...
Gwamnatin tarayya ta bada shawarar zartar da hukuncin kisa kan masu barnatar sa kayayyakin wutar lantar da barayi. Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya ba da...
Hukumar Jin dadin alhazai ta KAsa NAHCON, ta ce shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2024 ya kai kusan kashi 70 cikin 100. Shugaban Hukumar, Alhaji Jalal Ahmad-Arabi,...
Gwamnatin tarayya ta bayyana wasu jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa...