Popular cross-dresser, Idris Okuneye aka Bobrisky, has failed to meet the bail conditions granted him by the Economic and Financial Crimes Commission. Bobrisky was arrested and...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar AAC a zaben 2023 Omoyele Sowore yace matasa a najeriya sun fi sha’awar zama mataimaka na musamman ga Shugaban kasa...
Wata kotu a birnin Yamai na jamhuriyyar Nijar ta yanke hukunci game da karar da lauyoyin dangin hambararren shugaban kasar Muhammad Baxoum suka shigar, wadanda aka...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta sahale a bawa kowanne maniyyaci daga cikin maniyyatan jihar 3,344 tallafin naira miliyan daya. Kwamishinan yada labarai da Al’adu na jihar, Hon....
Gwamnatin Zamfara ta musanta zargin ciyo bashin Naira biliyan N14.26, tana mai cewa bashi ne na 20 billion da aka ciyo a gwamnatocin da suka gabata....
Hukumar kula da bashi ta Najeriya ta ce a cikin wata shida sababbin gwamnonin jihohi 13 na ƙasar ciki har da Kano, da Zamfara, da Katsina...
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar hukumar Kabo nan take,...
The Director General of Media and Publicity to the Governor of Kano State, Sunusi Bature Dawakin Tofa, has been honored with the prestigious Most Outstanding Spokesperson...
Sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya Sanata Abdul Ningi wanda majalisa ta dakatar da shi sati biyu da suka wuce ya bawa Shugaban majalisar dattijai Godswill...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Bola Ahmed Tinubu murnar ƙarin shekara, inda ya roƙa masa lafiya da tsahon kwana, ta yadda yan...