Ya kamata gwamnatin tarayya ta yi gaggawar daukar mataki domin dakile kuncin rayuwa da al’ummar kasa suka tsinci kan su a ciki biyo bayan tashin dala...
Rundunar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma NSCDC ta kama wani Dalibin Jami’ar Ahmadu Bello a Zariya da ke jihar Kaduna, dalibin likitan dabbobi mai...
Hukumar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma ta Kasa NSCDC ta ce ta kama akalla mutane 76 da ake zargi da yunkurin yin auren jinsi...
Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar Adamawa. Wata majiya mai tushe...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta...
Wani hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar yara biyu tare da jikkata wasu mutane biyu a karamar hukumar Katcha da ke jihar Neja. An ce jirgin...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban kauyen Zagzaga da ke unguwar Kabula a karamar hukumar Munya a jihar Neja, Malam Usman Hussaini. Jaridad PUNCH ta samu...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, a ranar Juma’a, ya yi barazanar tube duk wani kwamishina, basaraken gargajiya ko kuma ‘yan majalisar zartaswa da aka samu yana...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da nadin kantomomin riko da zasu shugabanci kananan hukumomi 14 na jihar. Gwamnan ya kuma amince da nadin...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kogi, Bethrand Onuoha, a ranar Alhamis, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan harin da aka kai wa wani jami’in Dan...