Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zullum, ya sa ido kan rabon tsabar kudi, abinci, da kayayyaki na Naira miliyan 125 ga iyalai sama da 40,000 a...
Gwamnatin jihar Kano za ta dauki nauyin dalibai kimanin 1001 da suka kammala digirin farko domin yin karatun digiri na biyu a kasashen India da Uganda....
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin tarayya da sauran kananan hukumomi da su haramta amfani da wani shahararren littafin karatun yara a furamare mai suna “Queen Premier”...
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi likitoci masu neman kwarewa a Abuja kan barazanar tafiya yajin aiki. Wike ya ce ba zai lamunci...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Alhamis din nan ya ce jihar ce kan gaba wajen yaki da cin hanci da rashawa a...
Jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Roni, Saleh Idris, bisa zargin yi wa wata mata fyade tare da yi...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin korar Baturen ‘yan sanda (DPO) da ke yankin Meiran a karamar hukumar Alimosho...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC a ranar Larabar ta lalata kayyakin magungunan jabu da kuma wadanda wa’adinsu ya kare na sama...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, a ranar Larabar nan ta yi karin haske dangane da kama wasu mutane tara da ake zargi da aikata laifuka daban-daban...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya yi rashin babban mai taimaka masa na musamman kan ilimin addinin Islama, Shamsudeen Malumfashi, a wani mummunan hatsarin mota da...