Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya gargadin Ma’aikatan gwamnatinsa kan zuwa wurin aiki a makare. Gwamnan ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta lamunci kin...
Ma’aikatan kamfanin rarraba hasken wutar lantarki mai kula da Kano, Jigawa, Katsina a ranar Litinin din nan sun rufe kamfanin na Kano (KEDCO). Rufe kamfanin na...
Jam’iyyar PDP ta bukaci Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu da ya mutunta kalaman da ya yi game da...
Wata kotun majistare da ke zamanta a Igbosere a yankin Tinubu a ranar Juma’a ta yanke wa wani mutum mai suna Dayo Bakare mai shekaru 38...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa radadin da ‘yan Najeriya ke fuskanta sanadin cire tallafin man fetur na wani dan lokaci ne. Ministan yada labarai...
Rudunar sojojin saman kasar nan karkashin Dakarun Operation Hadarin Daji tare da hadin gwiwar jami’an ‘yan sandan jihar Zamfara sun ceto daliban jami’ar tarayya da ke...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce farmakin jiragen sama na Operation Hadin Kai da Hadarin Daji sun kawar da ‘yan ta’adda da dama a hare-haren...
An kama wasu mutane shida da ake zargi da yunkurin sace taragon jirgin kasa a Maiduguri babban birnin jihar Borno. A cewar kwamishinan ‘yan sanda na...
Wasu ‘yan bindiga a yammacin ranar Asabar sun sake yin garkuwa da wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara. Daliban biyu, a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta kama wata mata tare da gurfanar da ita a gaban kotu bisa zargin ta da watsawa mijinta tafasasshen mai. Matar...