Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ta kama wasu mutane 10 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tsakanin Satumba zuwa 3 ga watan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta janye takardar janyewa daga daukaka karar hukuncin kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano. Wannan na zuwa...
Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da shirin nan na tallafawa matasa da aka fi sani da N-Power har abada. Ministar harkokin jin kai da kula...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Katsina ta sanya Naira miliyan 3 a matsayin kudin ajiya na farko ga kowane maniyyaci da ke son zuwa aikin...
Jami’an runduna ta musamman ta soji a jihar Filato ta ce jami’anta sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane guda 89 a Filato da...
Wata tawagar jami’an tsaro ta dakile wani yunkurin yin fashi da makami a wani sabon bankin da ke unguwar Mushin a jihar Legas. Jaridar Punch...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Alhamis ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na tabbatar da zaman lafiya da bunkasa yankin Arewa maso Gabas, inda ya...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da tabbacin cewa jami’an tsaro na bakin kokarinsu wajen ganin an ceto daliban jami’ar tarayya ta Gusau da...
Jama’a sun taru a birnin Kano domin gudanar da bukukuwan Takutaha, domin ta juna barka da Maulidin Manzon Allah (SAW). Ranar 12 ga watan Rabi’u Awwal...
Majalisar dattijai ta tabbatar da sunayen ministoci uku Jamila Ibrahim daga (jihar Kwara) da Balarabe Lawal daga (jihar Kaduna); da Ayodele Olawande na (jihar Ondo),...