Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta bayyana yadda ta kama wani mutum da ake zargi da kisan kai mai suna Usman Yahaya Muhammad daga kauyen...
Rundunar soji ta musamman ta Operation Safe Haven, ta kama wasu mutane 13 da ake zargi da laifin satar mutane, fashi da makami, da sata...
Kwanaki biyu bayan sanar da rage farashin buhun siminti, kamfanin BUA Group a sirrance ya kara farashin kayan abinci, musamman buhunan sukari, da fulawa, da...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA), Kano, sun cafke wata mata...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC, ta yi watsi da rahotannin da ke cewa tana neman izinin gwamnatin tarayya don yin amfani da makami. Mataimakin...
Babban hafsan hafsoshin tsaron Kasar nan, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin cewa ba zai kunyatar da ‘yan Najeriya da shugaban kasa Bola Tinubu ba, a...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sallami daya daga cikin ma’aikatanta, ma’aikacin sakatariyar hukumar kula da asibitocin jihar bisa laifin zamba cikin aminci. Badakalar da korarren jami’in hukumar...
Shugaban kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN, Festus Osifo, ya yi ikirarin cewa har yanzu gwamnatin tarayya na biyan kudin tallafin...
Hukumar kula da kafofin yada labarai ta Kasa NBC, ta gargadi ma’aikatan gidan Talabijin na Arise gargadi na karshe kan zargin karya ka’idojin yada labaran Najeriya....
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba buhunan hatsi da kuma baiwa matasa da mata da nakasassu tallafin kudi. A ci...