Sama da yara Dalibai 60 a Jamaica an garzaya da su asibiti a ranar Laraba bayan sun sha alewar da aka cakuda da tabar wiwi, in...
Hukumar kula da yanayin ruwa ta kasa NIWA ta ce, a ranar Laraba, an ceto mutane 14 daga cikin fasinjoji 22 da ke cikin wani jirgin...
Akalla fasinjoji 22 ne suka nutse a ranar Litinin a wani hatsarin jirgin kwale-kwale a jihar Neja. An ce wadanda abin ya rutsa da su sun...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar da ta kafa hukumar da...
Rundunar tsaro ta farin kaya ta cafke wata matashiya mai suna Fildausi Ahamadu mai shekaru 23 da haihuwa, bisa zargin yin barazanar kai harin kunar bakin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Talata ta ce ta fara gudanar da bincike kan kisan wani kansila da aka yi a karamar hukumar...
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa ta yanke hukunci kan dan takarar jam’iyyar PDP David Umbugadu ne zababben gwamnan jihar. A hukuncin raba gardama wanda...
Wani shehin malami, Imam Abdul Semiu Hamza ya ci gaba da cewa kungiyoyin hadin kan addinin musulunci da aka fi sani da takaful, za su...
Yanzu haka dai kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa na ci gaba da gudana wanda jam’iyyar PDP ta shigar kan zaben gwamna Abdullahi Sule...
Hukumar yaki da fasa kauri ta Kasa Kwastam (NCS) reshen Seme a yammacin ranar Juma’a ta bayyana cewa jami’anta sun kama wasu aku guda 105 da...