Rundunar ‘yan sanda a ranar litinin din nan ta gurfanar da wata mata uwa mai ‘ya’ya biyu a gaban kotun majistare ta Wuse Zone II, da...
Rundunar hadin gwiwa ta Operation Hadarin Daji ta sake ceto wasu dalibai mata bakwai na jami’ar tarayya ta Gusau dake jihar Zamfara. Jaridar PUNCH ta rawaito...
Wanda ya kafa Jam’iyyar NNPP kuma shugabanta na kasa na Farko Dr. Boniface Aniebonom ya mayar da martani ga masu cewa akwai rabuwar kai a jam’iyar...
Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Asabar sun kai hari gidan Tijjani Malumfashi da ke karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina inda suka yi yunkurin yin...
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta shawarci Amurkawa da su sake yin la’akari yayin balaguron zuwa Najeriya “saboda rashin tsaro, ta’addanci, tashin hankalin jama’a, garkuwa da mutane,...
Akalla mutane 91 ne ake zargin sun kamu da cutar mashako sannan kuma ana fargabar mutuwar yara 10 a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Babban...
Rundunar sojojin Najeriya runduna ta 9, dake Ikeja Cantonment, a jihar Legas, ta kama wasu mutane biyar da ake zargin sojojin Najeriya ne na bogi. Wadanda...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara a ranar Asabar din nan ya bayar da umarnin hana ayyukan hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba, ya kuma umarci...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani adadi mai yawa na daliban Jami’ar Tarayya Gusau da ke Jihar Zamfara da sanyin safiyar Juma’ar nan. Wani...
Yayin da wa’adin da kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bai wa gwamnatin tarayya don magance radadin talauci da ake fuskanta sanadin cire tallafin man fetur...