Dangane da ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta Kasa NLC, a ranar Litinin. Taron dai ya kare ne ba tare da...
Gwamnatin jihar Niger haɗin gwiwa da Gwamnatin Tarayya da IFAD sun amince da kashe zunzurutun kuɗi har Naira Miliyan 87.1 domin bunƙasa noman shinkafa. Za a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta yi holan wasu maza uku da ake zargi da hannu a kisan Adeniyi Sanni, mataimaki na musamman ga Sanata Solomon...
Rundunar ‘yan sandan a ranar Litinin din nan ta gurfanar da wata ‘yar kasuwa mai shekaru 27, Mary Jideobi, a gaban wata kotun mai daraja...
Rikicin tsakanin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da mataimakinsa, Philip Shaibu, ya dauki sabon salo a ranar Litinin din nan bayan matakin da gwamnan ya dauka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wasu motoci guda biyu dauke da alburusai 7,500 masu rai da sinkin tabar wiwi wanda kudinsu ya haura Naira...
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya dakatar da bayar da tallafin karatu a jami’o’in kasar...
Majalisar wakilai ta musanta ikirarin da shugabannin kungiyar kwadago ta Kasa NLC suka yi na cewa gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan majalisar wakilai N100m a...
Majalisar dokokin jihar Yobe ta amince da kudirin kafa hukumar da ke umarnin da kyaķkyawa da hani da mummuna ta Hisba a jihar. An zartar da...
Wani matashi mai shekaru 22 mai suna Halifa Sani ya gurfana a gaban wata kotun shari’ar musulunci ta jihar Kano bisa zarginsa da aikata munanan barna....