Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kogi ta ce an fara shirye-shiryen gudanar da aikin hajjin shekarar 2014 da gaske. Hukumar ta ce ana sa ran...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya bayar da umarnin dakatar da Manajan Daraktan Kamfanin Samar da kayayyaki aikin noma na Kano (KASCO) Dakta Tukur...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta gurfanar da wani mutum mai matsakaicin shekaru, Obakin Emmanuel Ajibola, a...
Sashin ayyuka na tarayya, FOU, shiyyar A na hukumar kwastam ta Kasa, NCS, sun kama motoci da kuma tayoyin da aka yi amfani da su wanda...
Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso Hakan ya biyo bayan amincewa da rahoton kwamitin mai kula da harkokin kananan...
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 17.7 ne ke fama da yunwa, kuma adadin na iya karuwa...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fara ayyukan kula da lafiyar mata masu juna biyu a dukkan asibitocin da ke fadin jihar kyauta. Gwamnan ya bayyana...
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Alhaji Umar Haruna Doguwa, ya bayar da umarnin dakatar da shugabannin sakandiren koyon harshen Faransanci da na Sakandiren koyon harsunan kasar...
Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar Litinin din nan ta dage haramcin bizar da ta sa wa ‘yan Najeriya na tsawon watanni. Wannan dai na zuwa ne...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da laifin aika fashi da makami a Yola babban birnin jihar. “ A...