Darakta Janar na Hukumar Kula da Masu yi wa Kasa hidima ta Kasa, Burgediya Janar Yush’au Ahmed, a ranar Alhamis, ya ce hukumar gudanarwar shirin na...
An tsinci gawar wata dalibar Jami’ar Najeriya, NOUN, Blessing Karami, wadda aka bayyana batan ta a ranar 11 ga watan Satumba a babban birnin tarayya Abuja....
An samu rahoton mutuwar mutane 84 daga cutar kwalara, yayin da ake zargin mutane 2,860 sun kamu da cutar daga watan Janairu zuwa 27 ga watan...
Shugaban jam’iyyar APC, na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya magantu game da nasarar da jam’iyyar ta samu a kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta bayyana dan takarar jam’iyyar APC a matsayin wadda ta lashe zaben da...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC reshen jihar Kano ta gargadi magoya bayan jam’iyyar APC da NNPP da su guji “murnar amutu ko ai rai”...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, a ranar Talata, ya ce jihar Kano ta samu mutane 5,800 da ake zargin sun kamu...
Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya sun dawo da ‘yan Najeriya 155 da suka makale a sassa daban-daban...
Tsohon shugaban kasar nan, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce ya zama dan siyasa ne bisa tsautayi. Tsohon shugaban kasar na mulkin soja ya ce bai taba...
’Yan sanda sun cafke wasu ƙarin likitoci biyu kan zargin haɗa baki da sace ƙodar wani mara lafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato. Ana zargin...