Kwamitin gudanar ayyuka na kasa (NWC) na jam’iyyar APC mai mulki ta nesanta kanta daga manyan mukaman shugabancin majalisar da shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta kaddamar da fara bincike a hukumance kan tsohon gwamnan jihar, Abdullahi...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da naɗin Hisham Habib shugaban kungiyar ƴan jaridu ta yanar gizo reshen jihar Kano a matsayin Manajan Daraktan...
Majalisar Masarautar Zazzau, ta sanar da dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga muƙaminsa na Hakimi kuma Marafan Yamman Zazzau.A takardar sanarwar da mai magana da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da wakilan bankin Amurka a fadar mulkin Najeriya ta Villa da ke Aso Rock a birnin Tarayya Abuja.Rahotonni sun...
Shugaban Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, ya bayyana Usman Bello Kumo na jam’iyyar APC daga Gombe, da Aliyu Sani Madakin Gini na NNPP daga Kano cikin ƙunshin...
Shugaban kasa Bola Tinubu yana wata ganawa da mai baiwa shugaban shawara kan kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu da hafsoshin tsaro a fadar gwamnati da ke...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki majami’ar RCCG da ke Abule-Ori a Karamar Hukumar Obafemi Owode ta Jihar Ogun, inda suka kashe Fasto suka kuma yi...
Mazauna yankin Birnin gwari da ke jihar Kaduna, sun koka da cewa, suna fuskantar barazanar rashin abinci sakamakon yadda ‘yan bindiga suka hana su zuwa gonakinsu.BBC...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta musanta zargin da ake yi mata cewa za ta ƙara farashin man zuwa Naira 700 a kan kowacce...