‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus, bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar ke ciki.Kamfanin dillancin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Larabar nan ta kama wata yarinya ‘yar shekara 17 da ta cuci wani abokin ta da suka hadu a...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya rantsar da sabbin kwamishinoni 16 bayan majalisar dokokin jihar ta tabbatar da su.An gudanar da bikin ne a dakin...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ba za ta sake yin afuwa ga ‘yan bindigar da ke addabar shiyyar Arewa maso Yamma na kasar nan ba,Rundunar ta...
‘Yan banga a garin Gurungawa da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun kama wasu mutane hudu da laifin satar agwagwa da kare.Kwamandan ‘yan banga...
Kungiyar likitoci ta Kasa reshen jihar Nasarawa, ta dakatar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyar, inda ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin makonni biyu da...
Gwamnatin jihar Kogi ta jaddada kudirinta na kin mika ikonta ga masu aikata laifuka da ke addabar jihar, tare da tabbatar wa ‘yan Jihar ta gudanar...
An baiwa Kwamitin damar binciken duk wasu basussukan da gwamnatin jihar Katsina, karkashin Dikko Radda ya gada. An kuma baiwa kwamitin wata guda ya mika rahotonsa kamar...
Gwamna Nasiru Idris na jihar Kebbi ya sauke mai ba shi shawara na musamman kan harkokin matasa, Alhaji Babangida Sarki daga nadin nasa biyo bayan wallafa...
Gwamnatin jihar Sokoto ta kafa wani kwamitin bincike da zai binciki duk wani rabon fili da kadarorin gwamnati da aka sayar ko aka yi gwanjonsu a...