Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta soke duk wani gangamin siyasa da za a gudanar a jihar biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan...
Jami’an tsaron haɗin gwiwa da suka haɗa da Sojoji Ƴan sanda da jami’an SSS da kuma na Civil Defence, sun cafke shugabannin ƙananan hukumomin Ungogo Abdullahi...
Rundunar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta bayyana cewa ta kame fiye da ƴaqan daba su saba’in ɗauke da muggan makamai da ake zargin...
Wasu ƴan daba da ake kyautata zaton ƴan bangar siyasa ne, sun farmaki magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP.Rahotonni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne...
Rahotanni sun ce dan wasan gaba na Crystal Palace, Wilfried Zaha, ya na shirin yin bazata wajen komawa kasar Saudiya da wasa, inda zai hadu da...
Kotun kolin kasar ta dage shari’a kan sabuwar dokar kudin Naira zuwa ranar 3 ga Maris, 2023.Tare da hukuncin kotun kolin, ‘yan Najeriya, musamman ma’abuta kayayyaki...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta tura jami’anta zuwa jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya, domin...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya hori ‘yan Najeriya da su kasance masu kishin kasa da zaman lafiya da nuna kishin kasa a yayin da suke...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce akwai sauran hanyoyin da ‘yan siyasa za su iya bi don siyan kuri’a ba tare da kudi ba.El-Rufai ya...
Babban sufeton ‘yan sandan ya tura sabbin kwamishinonin ‘yan sanda biyu da mataimakan ‘yan sanda biyu zuwa Kano domin gudanar da ayyukan zabe.CP Mamman Dauda wanda...