Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta rahoton da ke cewa ‘yan Najeriya na iya kai tsofaffin takardun kudi na Naira 500 da 1,000 zuwa bankuna.Cikin wata...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Kasa (NBC), ta bukaci masu yada labarai na kasashen waje da ke da ofisoshi a Najeriya da kuma wayar...
Akalla mutane 38 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau (CSM) a Jigawa, kamar yadda wani jami’i ya tabbatar.Dr Salisu Muazu, babban sakatare na ma’aikatar...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da wasu hanyoyi domin bai wa ‘yan ƙasa damar kai rahoton masu sana’ar POS da ke cajin fitar hankali idan...
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ‘yan adawar jam’iyyar, APC, da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu na da makudan kudade a hannun su gabanin babban...
Wasu mutane sanye da kakin rundunar sojojin Najeriya, a ranar Laraba, sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Ogijo da ke jihar Ogun a kan wani...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin din da ta gabata, ya shaida wa shugabannin rundunar ‘yan sandan Nijeriya da shugabannin sojoji cewa ‘yan Nijeriya da...
Dai dai lokacion da ake shirin karawa tsakanin Manchester United da Barcelona karkashin gasar Europa, Xavi Hernandez ya kambama dan wasan gaba na United Marcus Rashford...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su zabi dan takarar da suke so a zabe mai zuwa. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.Buhari...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba ya bayyana cewa jami’an gwamnatin tarayya sun tuntube shi da wasu gwamnonin kan hanyoyin da za su sasanta...