Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa Farfesa Mahmood Yakubu a ranar Talata ya gana da Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele kan sabuwar manufar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawar sirri da shugaban ƙungiyar gwamnonin Aminu Waziri Tambuwal da shugaban ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar APC Atiku Bagudu dangane da...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce amfani da adireshin IReV wajen yada sakamakon zaben na rumfunan zabukan kasar zai zama cikin lokaci,...
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da hada-hadar sayar da man fetur a faɗin Najeriya.Hakan na...
Gwamna Abubakar Atiku Bagudu ya jaddada kudirin jihar Kebbi na fara samar da man fetur da kamfanin man fetur na kasa (NNPC).Gwamnatin jihar ta rattaba hannu...
Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na tabbatar da samar da ingantaccen kiwon lafiya, da magance matsalolin da suka shafi lafiyar kwakwalwa.Mai baiwa gwamnan jihar...
tsohon Dan wasan jigawa golden ster yarasu Lokacin da yake tsaka da fafata wasaHadi Ado bala Yana bugawa kungiyar kwallon kafa ta CD madero FC ta...
Kotun koli ta tabbatar da Ahmed Lawan a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa.A hukuncin da kotun ta yanke, Mai shari’a Centus Nweze ta zargi...
Wasu Jam’iyyun siyasa 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a kasar nan a ranakun 25 ga...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya ce majalisar wakilai za ta koma zama kafin babban zaben kasar idan har wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fuskanta kan...