Ma’aikatan Gwamnati a jihar Kano zasu sami jinkiri wajen biyan albashin watan Janairun 2023 da ya Gabata.Hakan ya faru sakamakon Rashin ingancin Na’urar adana bayanai wato...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ja kunnen ‘yan fadar Aso Rock “cabals” da ya yi imanin cewa suna adawa da burin zama shugaban kasa...
Wata Kotu a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare fitacciyar ƴar TikTok Murja Ibrahim Kunya, a gidan Gyaran Hali.Kotun ta bada umarnin ne da tsakar...
Babbar kotun shari’ar musulunci a jihar Kano, ta raba auren ƴar gwamnan Ganduje watau Asiya Abdullahi Umar Ganduje da mijin ta Alhaji Inuwa Uba, ta hanyar...
Kotun koli ta sake tabbatar da Hajiya Laila Buhari, a matsayin ƴar takarar Sanatan Kano ta tsakiya a tutar jam’iyyar adawa ta PDP.Tun a baya dai...
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan kasuwanci da su fara bai wa mutane sababbin kuɗi da ba su haura Naira dubu Ashirin ba a kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare da kubutar da yara biyun...
Saboda watsi da shi da kuma rashin dogaro, wani uba dan Najeriya ya kai dansa kara gaban kotun shari’a domin ya dawo masa da zunzurutun kudi...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas.Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa, tun...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...