Adams Oshiomhole ya zargi babban bankin Kasa CBN da yaudarar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan sake fasalin kudin Naira.A shekarar da ta gabata ne shugaba Buhari...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya amince da naɗa Alhaji Muhammad Hameem Sanusi a matsayin sabon Sarkin Dutse. Gwamnan ya amince da na&in nasa ne...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta kebe kananan hukumomi biyu kowacce daga gundumomin sanatoci uku na jihar Kano domin gudanar da aikin tantance...
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele a ranar Juma’a ya dage kan cewa babban bankin Kasa ba zai kara wa’adin musanya tsofaffin takardun kudin naira da...
Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...
Hukumar Tsaro ta farin kaya, DSS a Kano, ta gargadi jam’iyyun siyasa da sojojinsu na baka da su daina tada zaune tsaye daga ayyukan da ka...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya ce a matsayinsu na gwamnonin Arewa suna goyo bayan sauyawa kudin kasar nan fasali, amma ya zama wajibi a...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewar babu matsala a sauya fasalin takardun kudi, amma duk duniya babu kasar da ta taba sauyawa a lokacin...
An ceto mutane hudu daga baraguzan ginin da ya ruguje a ranar Alhamis a rukunin gidajen dake Gwarinpa, a Abuja.Jaridar SOLACEBACE ta rawaito cewa Mista Kenneth...