Kungiyar kare hakkin kafafen labarai ta Media Rights Agenda ta ce, da ba a san ko su waye ba sun kutse cikin ofishinta da ke bire...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta yin dirar mikiya da mamaye ofishin gwamnan babban bankin Kasa, Godwin Emefiele.An samu labari a wasu kafafen yada...
Daga Nasir G. Fagge Kotun Magistrate mai zaman ta a lamba 47 karkashin mai shari’a Hadiza Muhammad, ta gurfanar da wani yaro Umar Buhari mai shekaru...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotannin mamaye harabar babban bankin Najeriya, a ranar Litinin, kamar yadda ake ta yada labarin a yanar gizo.Rundunar...
Daga Nasir G. Fagge Zababben Dan majalisar Tarayya mai wakiltar Zariya Hon Dr Abbass Tajuddeen ya Maka fitaccen matashin dan jaridar nan dake Zariya Saifullahi Lawal Imam...
Wata Gobara ta tashi a wani gidan mai mai suna AA Rano dake kan hanyar Abuja zuwa Lokoja a ranar Lahadi.A cewar rundunar ‘yan sandan babban...
Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun mamaye shalkwatar babban bankin Najeriya CBN tare da ritsawa da kuma ƙwace iko a ofishin gwamnan babban bankin Godwin Emefiele.Jaridar...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta nesanta kanta da wasu jami’ai da ake alakanta rundunar da su wadanda ake zargin suna karbar cin hanci...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da rahoton faruwar wani harin ƴan bindiga a garin Maitsauni da ke karamar hukumar Kankara.Rahotonni sun bayyana cewa yayin...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya sanya dokar hana fita daga garin Lambata da ke karamar hukumar Gurara a jihar sakamakon wani kazamin rikici da ya...