Domin hada karfi da karfe wajen watsa sakamakon zabe ta hanyar intanet a babban zabe na 2023, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC, ta bayyana cewa za a fara bayar katinan zabe a ranar Litinin 12 ga watan Disambar 2022.Hukumar zaben...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa (NRC) za ta ci gaba da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin, inda za a dawo...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta koka kan matsin lamba da kuma tofin Allah tsine da ka yi mata, inda ta janye karar da ake yi...
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ya ce hukumar za ta ci gaba da tsaftace rajistar masu kada kuri’a domin...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aikin Hajjin shekarar 2022 da ya gabata a matsayin mafi muni da ya taba gani a lokacin da...
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kusan kashi 74 cikin 100 na yara a jihar Jigawa matalauta ne daban-daban.Shugabar ofishin UNICEF...
Al’ummar unguwar Fagge Quarters da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano har yanzu ba su farfaɗo ba, bayan da wani ango ya yi asarar kayan...
Roberto Martinez ya kawo karshen aikinsa na kocin Belgium bayan ficewar kungiyar cikin kankanin lokaci daga gasar cin kofin duniya.Belgium ta gaza tsallakewa zuwa zagaye na...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Bauchi ta bayyana cewa jihar ta samu sabbin mutane sama da 2,000 da suka kamu da cutar kanjamau a shekarar 2022 a...