Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti yana sa ran mai tsaron gidan kungiyar Thibaut Courtois zai dawo daga jinyar raunin da ya tafi,...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yana sha suka kan batun sakin ‘yan ta’addar Boko Haram kusan 100 da sako ragowar fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja 23.Rahotanni dai na...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaLionel Messi baya cikin tawagar ‘yan wasan Paris St-Germain da za su kara da Benfica a gasar cin kofin zakarun Turai na...
Bayan watanni takwas ana ci gaba da tattaunawa da Gwamnatin Tarayya, Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i a ranar Litinin din nan ta bayyana fatan cewa ayyukanta na masana’antu...
Hukumar lafiya ta duniya watau WHO, ta bayyana cewa, fiye da mutane miliyan ɗari da goma sha shida ne ke fama da lalurar ƙwaƙwalwa a nahiyar...
Gobara a ranar Litinin ta kone zauren majalisar dokokin jihar Kogi.Duk da haka, ba a iya gano musabbabin tashin gobarar ba har zuwa lokacin hada wannan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya isa ƙasar Chadi a yau Litinin domin halartar bikin rantsar da Mahamat Idriss Deby Itno a matsayin shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa ta gargadi masu shigo da kaya, masu rarrabawa, dillalai, da masu sayayya da su guji shigo da...
Kimanin mambobin jam’iyyar APC 2000 ne a karamar hukumar Dass ta jihar Bauchi suka fice daga jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP mai mulki a...
Ɗan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar ƙaramar hukumar Bakori Dakta Ibrahim Aminu Kurami ya rasu a kasar Saudiyya.Rahotonni sun bayyana cewa, dangin marigayin sun ce,...