Ɗan wasan Real Madrid Karim Benzema ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon kafa na duniya watau Ballon d’Or. Benzema ya kai ga wannan nasara ne bayan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce ana sa ran jiragen sama na Nigerian air za su fara aiki kafin ƙarshen shekarar nan da muke ciki.Shugaban ya...
Jami’ar Bayero ta Kano watau BUK, ta sanar da ranar 24 ga watan nan da muke ciki na Oktoba a matsayin ranar koma domin ci gaba...
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Katsina, Alhaji Shafi’u Abd-Duwab, ya ce ficewar tsohon sakataren gwamnatin jihar, Mista Mustapha Inuwa, daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar PDP...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koka kan yadda ambaliyar ruwa ta afku a Bayelsa da sauran jihohin Najeriya.Sannan shugaban ya koka da yadda ambaliyar ta yi...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya jaddada cewa shi ne ya fi cancantar shugabancin kasar nan, inda ya ce ‘yan Arewa na...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗurra ta Najeriya FRSC shiyyar jihar Bauchi, ta ce, mutane goma sha ɗaya sun rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya shaida wa mutanen Ekiti da su ki amincewa da dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira biliyan 14 don bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar 46,000 daga shekarar 2016...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, ta cafke wasu ma’aikatan banki su goma sha biyu bisa zargin su da satar kuɗaɗe...