Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce matuƙar ya zama shugaban Najeriya, to ƙungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ba za ta...
Allah ya yi wa Hajia Aishatu Ahmad Sufi, kakar ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-gida...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nesanta kansa daga shigar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar kara a kotu, inda ya ce...
Gwamnati Ta Gargadi Mutane Kan Shan Ruwan Kogin Osun.Gwamnatin jihar Osun ta shawarci masu yawon bude ido da masu ibada da maziyartan da su halarci babban...
Gwamnatin Jihar Zamfara Za Ta Kashe Naira Miliyan 700 Domin Gina Gadoji Da TitinaGwamnatin Zamfara a ranar Juma’ar nan ta ce ta ware Naira miliyan 700...
Hedikwatar tsaro a ranar Alhamis ta ce dakarun Operation Hadarin Daji sun kama wasu ƴan ƙasashen waje guda biyar da ake zargin ƴan bindiga ne a...
Daga Abdu Ado kofar Na’isaA yanzu haka dai ƴan damfara na yin amfani da fasahohi don cutur da mutane wajan bibiyar sirrikansu na banki da na...
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da sace miliyoyin naira da wasu da ba a san ko su wanene ba suka yi a sashin asusun ajiyar kudi...
Hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC), a ranar Alhamis din nan ta ce mambobinta shida za su samu tsawaita aikinsu yayin da 445 suka...
Mahukuntan ƙasa mai tsarki, sun sanya ranar Asabar 13 ga wannan wata da muke ciki na Agusta a matsayin ranar da za’a kammala kwashe alhazan bana...