Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja tana neman ta haramtawa gwamna Mohammed Inuwa Yahaya na jihar...
Tsohon shugaban ƙasa Chief Olusegun Obasanjo, ya koka bisa tashin gwauron zabi da farashin man dizal da kuma farashin abincin dabbobi gami da tashin farashin canjin...
Gwamnatin tarayya a ranar Larabar nan ta ci tarar gidan Talabijin na Trust (Trust TV) naira miliyan biyar saboda watsa wani shirin fim mai suna ‘Nigeria’s...
Wata babbar kotun shari’ar musulinci da ke zaman ta a Tsafe dake karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara a ranar Talatar nan ta raba auren wani...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rushe wani haramtaccen gini a gaban gidan Sheikh Nasiru Kabara cikin gaggawa.Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Talata ta ce babu daya daga cikin malaman jami’o’inta da aka biya albashi tun bayan da kungiyar ta fara aiki...
Ƙarin wasu mutane biyar da ƴan bindigar da suka sace su a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris sun shaƙi...
Wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a ranar 28 ga watan Maris a cikin wani jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun samu nasarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mutum mai suna Abba Musa mazaunin unguwar rijiyar zaki a jihar, dauke da kwayar Tramadol wadda...
Daraktan shiyyar Arewa Maso Yamma na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Bola Ahmed Tinubu watau APC Media Mobilization for Bola Ahmed Tinubu, Ambasada Aminu Nuruddeen ya ce,...